logo

This Site is no more as the Developer (Abdullahi Yahaya) has Terminated the Service under which the Site run.

Dear reader, hopefully you're from within the Management of Radio Nigeria Globe FM, Bauchi.

Suna na Abdullahi Yahaya, ni ɗan Kirfi ne anan Jihar Bauchi. A matsayina na wanda ya samarda wannan Shafi na Internet (Website) kuma mutum nafarko mai cikakken iko akansa, na dakatarda shi dakatarwa maras iyaka, sakamakon mu'amalanta ta da akayi ba yadda ya dace ba.

Dafarko naso wannan aikin ya zama gudummawata a matsayin Mai Kishin wannan tasha da kuma Jihata, shi yasa ma ban buƙaci kuɗinda ya kamata na buƙata ba akan aikin, amma a yanzu an tilasta min sauya shawara da irin yadda aka mu'amalance ni.

Banga dalilinda har zanyi ayyukan da nayi babu Appreciation a mu'amalance, sannan har ma da ɗaga jijiyar wuya akan ƙalilan ɗin kuɗin da nace a bani, wannan abin ya ɓata min rai matuƙa har yasa tilas na bayyana.

Ɗora Tasha akan TuneIn kawai ₦35,000 shine kuɗinda muke ƙarba, Just For Your Station To Be Featured On TuneIn, kazo da Streaming ɗinka da komai, babu abinda zamu maka, kawai ka bamu Stream URL da Information na Tasharka mu Ɗoraka akan TuneIn, is ₦35K, shekara nawa Globe FM ta kwashe tana Streaming? Wa ya taɓa ganinta akan TuneIn? Ba'a ɗorata ba, nasan kuma anyi ta neman hanyoyin samun damar hakan, to amma wannan banyi magana akansa ba kwata-kwata.

So Mai Girma GM duk da cewa kai ka neme ni a karon farko, amma ina fahimtar akwai wassu ƙiraye-ƙirayen waya da nai maka jimm kaɗan bayan nacire ƙudina nasayi Domain na launching Website, waɗannan ƙiraye-ƙiraye na waya sunsa kake fahimtar acikin buƙatar kuɗi nake sosai, wannan ya jawo faruwar wassu daga cikin abubuwan da suka faru.

But, I would like you all (but one person) to know that if I really mean to be paid the normal charges for the Services I've offered you, I won't start to exhaust my even 1MB on this Work, not to talk of money, until we have talked and reached an agreement on what I am to be paid.

To me, mere ₦60K isn't that huge, I'm a Pro and a Successful Blogger, making hundreds and thousand+ Dollars a month so far from Blogging, SEE HERE, SEE HERE and SEE HERE.

A bi NAN domin tura min sakon Account Number da zan mai da muku ₦30,000 ɗinku, if you wish to maintain globefmbauchi.com (The Domain), pay Me for it (₦3,576.34) so I can release it to you, if you wish not to (Maintain it), it's ok, and it will remain active (but not working) until its expiry date. All the Best for Globe FM.

Daga ƙarshe, banyi wannan rubutu a matsayin faɗa ko nufin yanke alaƙa ba, amma na faɗi haƙiƙanin gaskiyar yadda rai na ya ɓaci ne maimakon ɓoyewa da barinsa ga ni kaɗai.

Kuma wannan bayani nayi ne zuwaga  GM da sauran team members da muka gana dasu, excluding Malamin nan da ya rakani har zuwa harabar tasharku, shi kam haƙuri nake bashi, domin nayi watsi da maganarsa, amma girman rashin daɗin mu'amalar da na samu daga abokan aikinka shi yasa, amma ina ƙara baka haƙuri, Nagode matuƙa.

OUR CORPORATE WEBSITE.